Min menu

Pages

latest

Yanda zaka sauke WhatsApp GB Sababbi da kowani App na kuɗi a kyauta

Yanda zaka sauke WhatsApp GB Sababbi da kowani App na kuɗi a kyauta.
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin.

A yau darasinmu yazo ne da wani Application wanda muna iya cewa yafi Playstor,domin kuwan wannan App ɗin ze temaka maka wajan sauke kowani irin manhaja, ko Games, kyauta ba tare da ka sha wahala ba. 

A wasu lokutan zakuga cewa kana neman wani abun a Playstor amma ace maka babu, ko kuma ƙasarka ba ta yarda ka ɗauko shi ba.Adon haka wannan App ɗin ze baka dama ka sauke kowani irin Manhaja ne a cikin wayarka kyauta koda kuwan na kuɗi ne.

Tunatarwa!

Yanda zaka sauke wannan App ɗin.. da fari idan ka danna inda mukace danna nan a ƙasa wannan rubutun, kai tsaye ze kaika wani shafi, to anan ne zakaga wani shuɗin rubutu an saka (downlod happymod) kana dannawa zece download anyway,kawai seka danna nan.. kai tsaye ze fara maka downloading a cukin browser ɗinka,daga nan zaka jira ya gama, seka danna kansa se kaga yayi install.

Haƙika nasan ze matuƙar burge me karatu, domin yanada wasu abubuwan wanda bama zan iya lissafo su ba, idan ka sauke duka zakaci karo dasu, musamman yanda fuskar wannan App ɗin tanada sauƙin koya sannan batada yawa ko kaɗan.

Idan kana san downloading ɗi wannan App ɗin 

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Ina  fatan zakuji daɗi amfani da wannan App din

Wassalamu Alaikum, 

mun gode

reaction:

Comments