Yanda zaka tallata kayanka a Net cikin sauƙi
Assalamu alaikum yan uwan barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin me matuƙar sauƙi da kuma muhimmanci.
Bayanin App ɗin a taƙaice
Sau da yawa zakaga duniya tana samun cigaba gagarumi na komai.. Adon haka a baya da akwai ire iren wannan App ɗin, amma zakaga ana amfani dasu ta hanya me wahala,sedai a yanzu munzo da wannan ze baka dama ka iya tallata kayanka wanda zaka ɗora a internet ta hanya mafi sauƙi.
Hanyar Amfani dashi cikin sauƙi
kawai zaka buɗe shi zakaga zaɓuka da yawa se wanda ka zaɓa zakai amfani dasu, misali idan kanasan canzawa kayan sayarwarka Background a cikin dannawa ɗaya zaka iya canza masa ko kuma kanasa rubuta masa Price kai tsaye shima zaka danna masa kuma ka rubuta,ko kuma kanasan cire wani abu a jikin hoton kayanka shima a dannawa daya, ko zakai editing komai na kayanka duka wannan App ɗin yazo dasu.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application ɗin
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan)
Kai tsaye zaka danna Install shikenan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Idan kanasan downloading wannan App ɗin danna nan.
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum, mun gode.