Min menu

Pages

latest

Windows 11 a wayarka ta Android

Windows 11 a wayar Android Assalamu alaikum yan uwan barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin me matuƙar sauƙi da kuma muhimmanci.

Bayanin Application ( Windows 11 launcher)

Mafi yawancin lokuta zakaga ka gaji da yanda cikin wayarka yake,kana buƙatar sauyi ko kuma a yanda ɗabi'a ta ɗan Adam yake yana bukatar sabon abu, ko kuma duniya ma tana ta cigaba ta yanda ake sakawa wayoyinmu na hannu wasu abubuwa wanda kawai Computers ne ke ɗauka a baya domin more amfani da waɗannan wayoyin da kuma sauƙaƙa mana hanyar yin amfani dasu.

Yaya yake wannan App ɗin?

ABUBUWAN BURGEWA A WANNAN APP ƊIN

1: Daga Playstor yake

2: Beda nauyi a waya

3: ze nuna maka wasu sirruka a fili

4: Fusakarsa nada sauƙin koya

5: zaka iya koyon computer tashi

6: beda shan data ko kaɗan

7: ze maida fuskar wayarka irin na computer

8:Temakawa wajan ƙara saurin waya 


Yanda zakai Amfani dashi

A gaskiya bayaninsa a taƙaice da wahala saboda ya shafi kusan komai na wayarka,kawai da abinda na sani yana sauƙin gaske ta yanda kana dannawa zakaga yanayin wayarka ya canza kai tsaye izuwa yanayi na Computer ta yanda zakaga abubuwa da dama sun bayyana wanda zeƙarawa wayar kyau kuma ze burgeka ya burge duk masu ganinta,domin zatazo da sabon Windows 11 wanda ba kowacce Computer ce ma keda shi ba.Wani abun burgewa yana futo maka da mafi yawancin Apps ɗi  da kake amfani dasu a fili domin sauƙaƙawa,sannan yakan ƙarawa wayarka saurin buɗe a bubuwa yayin amfani dashi, a gaskiya wannan Launcher tana da kyau sosai, matuƙar kai amfani da ita zata burgeka kuma zata sauƙaƙa maka gano wasu abubuwan a wayarka.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application ɗin

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan)

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Idan kanasan downloading wannan App ɗin danna nan.

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum, mun gode.


reaction:

Comments