Min menu

Pages

latest Yanda zaka gyara komai a Google


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa a wannan darasin zamuyi bayani ne akan yadda zaka gyara duk abinda kake so a Google.


Hanyar da zakabi


Da farko zakaje play store ka dakko Application mai suna Edit webpage, bayan ka dakko shi, to shine zai baka damar yin searching a cikinsa kuma ka gyara duk abinda kake bukata.


Sannan wannan Application din yana da abubuwa da yawa, idan ka duba shi zakagansu zakaga duk abinda kake bukata.


Domin dakko wannan Application din 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

reaction:

Comments