Manyan Applications ( 3) a wannan shekarar (2023

Manyan Applications 3 a wannan shekarar (2023)

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.

Wannan wani Application ne na (Farko)?

Haƙiƙa wannan App ɗin ze burge me karatu,domin kuwan nasan dukkan ɗan Adam yana mantuwa kuma yanasan ya zama me tsari a rayuwarsa.


A don haka wannan Manhajar zata temaka maka wajan tunasar dakai wani abu da kake so kayi ta hanyar sanar dakai a saman Screen ɗin wayarka,da zaran lokaci da rana da kuma abinda zakai yayi zaka ganshi a screen na wayarka kai tsaye.Wannan manhajar tana da wasu abubuwa dabam wanda nasan zasu burge ka sosai, zaka iya ɗakko shi kai amfani dashi domin gudun mantuwa.


idan kanasa downloading wannan na Farkon

Danna nan

Danna nan

Danna nan

Mene amfanin App na (Biyu)?

Sau da yawa zakaga Tic toc yana burge mutane saboda yanda yake saka bidiyoyi masu kyau da kuma sauƙin budewa,sedai a gefe guda wani lokacin zaka samu mutum bayasan irin wannan bidiyoyin domin akwai na shirme da ɓata tarbiyya, a don haka ne yau muka zo muku da wani App wanda ze taimaka maka wajan samun bidiyoyi sak irin na Tic toc amma kuma wanda suka danganci musulunci,ta yanda zaka dinga ganin ayoyi ko hadisai kodai wani wa'azi, abun yanada matuƙar burgewa da kuma ilimantuwa sosai.

Idan kana san downloading dinsa 

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Wani irine App ɗinmu na( 3)

Sau da dama mukan samu kanmu munasan nishaɗi ko kuma bamuda Data ma a wayarmu, ko kawai munasan buga Game, a don haka mukazo da wannan Game ɗin me daɗin gaske wanda ze baka dama ka fara tin daga gidan 1 har zuwa gidan Bus, wannan Game ne wanda yanada Graphics masu kyan gaske ta yanda zaka ganshi da kala da kuma ƙayatarwa.


idan kanasan downloading wannan Game ɗin

Danna nan

Danna nan

Danna nan

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-