Yanda zaka saita camerar wayarka 001

 Yanda zaka saita camerar wayarka 001 
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.


Wannan wani Application neSunansa Notiguy wannan Application din mutane da yawa sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya.Mene amfanin wannan Application din?


Wannan Application din yana da matukar amfani domin zai taimaka maka gurin bude duk abinda kake so idan ka taba camerar wayarka ta gaba ( Selfie)


Bashi da nauyi

Bashida wahalar amfani 

Kuma yana aikinsa Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.Idan kana san downloading dinsa A play store Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Idan kana san downloading dinsa full na freeDanna Nan

Danna Nan

Danna NanYanda zakayi downloading din wannan babban Application Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-