Sirrukan truecaller

 Sirrukan truecallerAssalamu alaikum, yan uwa barkanmu da wannan lokaci dafatan kuna lafiya, a wannan darasin zamuyi bayani ne akan Application mai suna truecaller, ina fatan zakuji dadin amfani da wannan Application din.


Menene truecaller

Truecaller application ne mai matukar amfani wanda zai baku damar sanin dukkanin bayanai wanda ya shafi kira, da farko dai wannan application din akwai na free sannan akwai wanda zaka siya, kuma zaka samesu duka a wannan shafin.

sirrukan da zanyi bayani akansu akan truecaller

1. call alert notification

A wannan application din zaka iya seta duk wanda ya kiraka, ayi maka bayaninshi kafin kiran ya shigo.

2. Missed call notification(sanar da wanda ya kira)

3. remind me of missed calls

4. Show calls from others App

5. Choose a reason before calls

6. Block top spammers

wadannan sune kadan daga cikin abubuwan da zamuyi bayani akansu, zaka iya kallon wannan videon domin ganin cikakken bayanin

Domin samunsa A playstore

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Domin samunsa na Free

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Wannan shine link din videon

Danna Nan


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Mungode.


CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-