Yanda zaka hana aga kiran da budurwarka take maka
Assalamu alaikum warahmatullah, Æ´an uwan barkanmu da sake saduwa a wannan sabon bidiyon wanda yake na musamman a wannan channel taku me albarka.
A yau Application ne mukazo muku dashi wanda ya kamata ace mafiya yawan mutane su ɗauko shi kuma suyi amfani dashi, domin yanada matuƙar kyau sosai.
Wannan wani Application ne?
A wasu lokutan mukan bar wayoyinmu a inda bama kusa ko kuma basa hannunmu, ta yiwu tana hannun matanmu ko wasu da wanda bamasan suga ko wani irin sirri namu. Ta yanda zakaga wataran kiran wani ko wata wanda wannan sirri ne a ɗaga mana kiran, ko bamasan a ɗaga. To wann App ɗin ze baka dama ka zaɓi iya kiran da kake so wani ya iya ɗaga maka yayin da wayarka bata hannunka, ta yanda zaka iya saka Code yayin da kiran wata/ wani ya shigo ba wanda ze iya ɗagawa har seka zo, wannan ze taimaka wajan kare mana sirrukanmu sosai da sosai.
idan kanasan downloading wannan Game É—in
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.