Yanda zaka meno komai kana kwance
Assalamu alaikum warahmatullahi, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan sabon bidiyon.
Idan kanaso kayi wannan abun to dole kana bukatar Applications 4, dan haka zanyi muku bayaninsu dalla-dalla kuma a takaice.
Search by Image
Wannan Application din zai taimaka muku sosai, domin shine zai Baku damar nemo duk abinda kuke so ta hanyar Image, misali idan kaga photo wanda kake so kayi bincike akansa, kuma wannan application din zai nemo muku asalin wadanda sukayi posting photon.
Na tabbata wannan Application din zai burge ku sosai.
Idan kana bukatar dakko shi
Danna Nan
Danna Nan
Danna Nan
Hausa Redio
Kai daga jin sunan wannan Application din kasan aikin da zaiyi, a takwaice wannan Application din zai baka damar jin kowace tasha kake so ta hausawa, domin a cikinsa akwai dukkanin tashoshin Arewa da kuma sauran manyan tashoshi kamar su BBC HAUSA da VOA da sauransu. Na tabbata da wannan Application din zai burge mutane da yawa wadanda suke sauraren radio.
Idan kana bukatar dakko shi
Danna Nan
Danna Nan
Danna Nan
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wadannan Applications din
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.