Sabon sirri a waya mai abin burgewa

 Sabon sirri a waya mai abin burgewaAssalamu alaikum yan uwa barkan mu da sake saduwa daku a wani sabon videon kamar Yanda kuka sani ko muka fadamuku a farkon bayanin Yau insha Allah za muyi bayani ne akan Yanda zaka karawa wayarka wani setting mai matukar Muhimmanci. 


Wannan wani settings ne?


Kowa acikinmu akwai abubuwan da yafiyi a wayarsa, wani kafofin sada zumunta yafi shiga, wani wayan kira yakeyi a wayarsa, da sauransu. 


To wannan Application din zai taimaka muku gurun matso da duk abinda kake amfani dashi a yau da gobe, ta yadda zaka iya ganinsa aduk lokacin da ka bukata.


Sunan Application din


Application din sunansa Edge card luncher zakuga link dinsa aka inda aka rubuta Danna Nan, ko kuma kayi searching dinsa a play store, na tabbata da wannan Application din zai burge mutane da dama.


Idan kana bukatarsa


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.


Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.Wannan shine bayanin mu na yau Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-