MUHIMMAN APPS DA YA KAMATA MU SANI A WANNAN LOKACIN

 

MUHIMMAN APPS DA YA KAMATA MU SANI A WANNAN LOKACIN 


Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu ƴan uwa barkanmu da wannan lokaci sannan kuma barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin.


A cigaba da kawo muku muhimman Applications da wannan Channel takeyi a yau munzo muku da wasu Application wanda mun tabbata da zasu burgeku za kuma su ƙayatar daku,domin muma mun ɗakko su munyi amfani dasu kuma muna kan yin amfani dasu domi morewa wayarmu ta Android.


MENENE DALILIN KAWO WANNAN APP ƊIN?A sau dayawa muna fama fa matsalar idan muka buɗe wani Applications zamuyi amfani dasu muga wani tallace tallace yana shigowa, wasu Apps ɗin zakaga tallace tallace ne na abunda be kamata ba, musamman idan muka bude Alqur'ani mai girma zakaga wasu talla suna futowa wanda be kamata ace wannan tallan yana bayyana acikin Alqur'ani mai girma ba, kuma zakaga wataran wannan abun yana zuwa ta sigar bidiyo wanda ze ɗaukar maka lokaci. Adon haka muka yanke shawarar kawo bayanin Application ɗin da zai taimaka mana wajan hana wannan abun.


(BAYANIN APP NA FARKO A TAƘAICE)


Tunatarwa! A farkon bidiyon mu a bayanin sabon Update na WhatsApp munyi kuskure a maimakon ka dannan Standard Quality da mukace, to ba nan bane idan kanasan hotonka ya futa da kyau zaɓi na biyu wato na ƙasa zaka danna ( HD Quality)


A taƙaice wannan App me suna DNS ze taimaka maka wajan hana dukkan wani tallan batsa shigowa wayarka ta hanyar yin installing ɗinsa a wayar da kuma bin duk yanda muka koya a bidiyon wanda yanada matuƙar sauki koyon yin amfani dashi


Idan kanasan downloading wannan danna nan

DANNA NAN

DANNA NAN

DANNA NAN


BAYANIN APP NA BIYU


A wasu lokutan zakaga muna samin yawan App a cikin wayarmu ta hannu wanda zakaga idan kana neman wani App ɗin yakan baka wahala kafin ka sameshi.Adon haka muka kawo wannan App ɗin wanda guda ɗaya ne amma zemaka ayyuka da yawa a cikin wayarka daga cikin ayyukan sune kamar haka:

1. Saurin buɗe abu

2. adana maka dukkan wani notification

3. jera maka icons da App ɗin wayarka

4. sanar dakai ta hanyar futula yayin saƙo

5. jera mafiya yawan numbers ɗin da kake kira


Idana kanasan downloading wannan App ɗin ka..


DANNA NAN

DANNA NAN

DANNA NAN


Bayan ka danna ze kaika Google play store kai tsaye zaka danna Install daga nan ze sauka a wayarka seka duba dukkan abunda muka nuna a saman bidiyonmu da kuma wannan darasin.


idan wannan darasin ya burgeka muna fatan zaka danna masa Like sannan kai share domi ƴan uwa su gani su amfana.


WA SALAM ALAIY, 

MUN GODE.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-