Android Yanda zaka bawa budurwarka wayarka ba tare da tsoro ba. Mubarak Musa Yanda zaka bawa budurwarka wayarka ba tare da tsoro ba. Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon... read more
Android Yanda zaka koyi karanta Alqurani a wayarka Mubarak Musa Yanda zaka koyi karanta Alqurani a wayarka Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a y... read more
Yanda zaka saita camerar wayarka 001 Mubarak Musa Yanda zaka saita camerar wayarka 001 Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau za... read more
Manyan Applications ( 3) a wannan shekarar (2023 Mubarak Musa Manyan Applications 3 a wannan shekarar (2023) Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, ... read more
Application ɗin download a shekarar 2023 mafi kyau da sauƙi Mubarak Musa Application ɗin download a shekarar 2023 Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin . A darasinmu na y... read more
Windows 11 a wayarka ta Android Mubarak Musa Windows 11 a wayar Android Assalamu alaikum yan uwan barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin me matuƙar sauƙi da kuma muhimmanci. Ba... read more
Facebook video Mubarak Musa Facebook video Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin. A darasinmu na yau munzo da wani Applicati... read more
Android Yanda zaka gyara komai a Google Mubarak Musa Yanda zaka gyara komai a Google Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa a wannan darasin zamuyi bayani ne akan yadda zaka gyara duk abinda ... read more
Android Yanda zaka haÉ—a invitation Card cikin minti 3 a wayarka Mubarak Musa Yanda zaka haÉ—a invitation Card cikin minti 3 a wayarka Assalamu alaikum warahmatullahi, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan sabon bi... read more
Sabbin Applications mafiya kyau a wannan watan 2023 Assalamu alaikum warahmatullahi, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan sabon bidiyon. (Application na fako ) Reverse A wannan lokacin mundawo muku da kalar wasu App wanda da a baya muke kawo ire irensu,wanda a gaskiya suna da matuƙar kyau kuma sannan zaka iya amfani dasu domin ka saka su a tic toc ko story domin nishadantar da mutane YAYA AKE WANNAN ABUN? Kawai bayan ka ɗauki Bidiyon ka kamar yanda muka kwatanta zaka danna wajan start, to dama a bidiyon ka kwatanta wani abu wanda zaka hulla shi izuwa wani waje wanda wannan App ɗin cikin burgewa ze dawo maka dashi,ka kuma burge mutane sosai da yanda ze mayar maka da bidiyon, kawai zakaga yana tafiya daga baya zaka iya zaɓar Music da zaka saka masa ko filter da sauransu, kai tsaye ze maka aikinka ya gama ya futar maka da bidiyon ka yanda muka kwatanta. idan kanasan Downloading wannan App ɗin.. Danna nan Danna nan Danna nan (Application NA BIYU) Whatspoiler App Wanna App ɗin beda nauyi ko kaɗan sannan yanada sauƙi da kuma amfani matuƙa, wataran zakaga ɗan Adam yanasan sirri sosai ta yanda zakaga, yanasan tura saƙo amma besan a gani, a yanayi na wayoyinmu kuwa idan ka tura saƙo zaka fara ganinsu daga screen, ta yiwu tana hannun wani wayar ko bata kusa dakai wani yazo ya ɗauka ko kuma ma ta aro ce, abubuwa dai da yawa, to wannan App ɗin ze taimaka wajan idan ka shiga cikinsa ka rubuta sako ze nuna maka wajan Copy na duk abinda ka rubuta,sannan kuma kana aikawa ze nuna maka Read more... ta yands wands ka turawa se ya danna za'a ga abinda aka rubuta domin kare sirrikanku. Idan kanasan downloading wannan App ɗin Danna nan Danna nan Danna nan Yanda zakai install, bayan ka danna inda mukace Danna Nan kai tsaye ze kaika Playstor daga nan zakaga ansaka Install seka danna kai tsaye ze sauka a kan wayarka. Duka dai anan darasin namu ze dasa aya dafatan wannan bayanin ya gamsar daku yan uwa. Wasalam mun gode. Mubarak Musa Sabbin Applications mafiya kyau a wannan watan 2023 Assalamu alaikum warahmatullahi, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan sabon bidiyon.... read more
Yanda zaka maida hotonka haka Mubarak Musa Yanda zaka saka wannan abubuwan a wayarka Assalamu alaikum warahmatullahi, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin. (Abu na f... read more
Yanda wannan App ɗin ya taimake ni yayin ɗauke wuta Mubarak Musa Yanda wannan App ɗin ya taimake ni yayin ɗauke wuta Assalamu alaikum yan uwan barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin me matuƙar sauƙ... read more
Sabbin Applications (3) a Google Playstor,kada ka bari a cuce ka dana ƙarshe Mubarak Musa Sabbin Applications (3) a Google Playstor,kada ka bari a cuce ka dana ƙarshe Assalamu alaikum warahmatullahi, yan uwa barkanmu da sake saduw... read more
Yanda zaka tallata kayanka a Net cikin sauƙi Na(Biyu) Mubarak Musa Yanda zaka tallata kayanka a Net cikin sauƙi Assalamu alaikum yan uwan barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin me matuƙar sauƙi da ku... read more
Na (Farko) YANDA ZAKA BUDE SCREEN ÆŠIN KOWACCE WAYA Mubarak Musa yanda zaka bude screen É—in kowace waya Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin. A darasinmu na yau ... read more
Na( Farko)yanda zaka hana kowani App saƙo ya shigo ko Data a buɗe take Mubarak Musa Jerin Applications (2) mafi kyau a wannan watan(TC slim) Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin. A... read more
Na (Biyu)Yanda zaka cire kowani bidiyo a cikin kowani Film Mubarak Musa Yanda zaka cire kowani bidiyo a cikin kowani Film Assalamu alaikum yan uwan barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin me matuƙar sauƙi ... read more
Yanda zaka sauke WhatsApp GB Sababbi da kowani App na kuÉ—i a kyauta Mubarak Musa Yanda zaka sauke WhatsApp GB Sababbi da kowani App na kuÉ—i a kyauta. Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wanna... read more
Android Yanda zaka sauke kowani Bidiyo da Tuber App Mubarak Musa Yanda zaka sauke kowani Bidiyo da Tuber App Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin. A kwanakin b... read more
Antivirus na waya mafi kyau,wanda ze magance,ƙamewar waya, shan batir da sauransu Mubarak Musa Antivirus na waya mafi kyau,wanda ze magance,ƙamewar waya, shan batir da sauransu. Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake ... read more